DARUSSAN DA ZA'A KOYA

-MALAMAN GONA-

Zaka iya dubawa don ganin abinda ke ciki, idan kana bukatar takardar shaidar kammalawa. sai ka shiga daya daga cikin shirye-shiryen mu.

Samun Shaidar Koyo

Wannan shiri zai karama sabbun ilimi da dabaru wadanda zasu taimaka ma akan aikin ka, yanzu kafara ko dama ka dade kana yi.

Bitar Crop Advisor

Domin shiga da kuma samun satifiket. Ana bukatar kai rigista a farko.

Crop Advisor Super Trainer Level

Satifiket na VegImpact